iqna

IQNA

abu dhabi
Tehran (IQNA) Bikin baje kolin littafai na bana a birnin Abu Dhabi ya shaida yadda aka fitar da litattafai na addini da ba kasafai ake samun su ba, daga cikinsu akwai nau'o'in kur'ani guda biyu na tarihi da na Bible.
Lambar Labari: 3489197    Ranar Watsawa : 2023/05/25

Teharan (IQNA) Babban masallacin Sheikh Zayed da ke birnin Abu Dhabi ya tanadi matakai masu yawa don jin dadin masallata da maziyartan wannan masallaci a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488849    Ranar Watsawa : 2023/03/22

Bangaren kasa da kasa, Jagoran darikar 'yan katolika, Paparoma Francis, zai fara wata ziyara yau Lahadi a Hadaddiyar Daular Larabawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani Paparoma.
Lambar Labari: 3483344    Ranar Watsawa : 2019/02/04

Bangaren kasa da kasa, mayakan kungiyar Ansarullah a kasar Yemen Yemen sun harba makami mai linzami zuwa brnin Abu Dhabi na UAE.
Lambar Labari: 3482161    Ranar Watsawa : 2017/12/03